Katsina
Wani bidiyo na na'urara CCTV ya nuna yadda wasu gungun yan bindiga suka kutsa wani gida a Funtua, Jihar Katsina a daren ranar Juma'a. Yan bindigan, wanda bisa a
Majiyar ta kuma ce, sojojin da aka kashe na daga cikin dakarun bataliya ta 32 ta sojojin Najeriya da aka tura Shimfida dake fama da barnar tsagerun yan bindiga.
Jam'iyyar APC ta gundumar Jibia Ward 'A' a Jihar Katsina ta kori, mashawarci na musamman ga Gwamna Aminu Bello Masari kan koyar da sana'o'i, Mista Aminu Lawal.
Tawagar IRT dake karkashin sifeta janar na 'yan sanda, ta damke mai kai wa 'yan bindiga bayanan da ya kai ga sace mata da 'ya'ya 2 na 'dan majalisa a Katsina.
Daura, garinsu shugaba Buhari ya cika ya batse yayin da tsohon darakta janar na hukumar tsaron farin kaya, DSS, Alhaji Lawal Musa Daura, ya aurar da diyarsa.
Rundunar 'yan sandan jihar Katsina a ranar Alhamis tace ta kama matashi mai shekaru 25 mai suna Najib Shehu wanda yayi amfani da tabarya a halaka matar babansa.
An rahoto cewa wasu yan bindiga sun tare hanyar Katsina zuwa Jibia a ranar Laraba kuma suka sace matafiya da a yanzu ba a tantance adadinsu ba. Wani shaidan gan
Diraktan hukumar inganta tanafusi da kare hakkin masiyi watau Federal Competition and Consumer Protection Commission (FCCPC), , shiyar jihar Katsina, Julius.
Hukumar yan sandan Najeriya na shirin baiwa matasa majiya karfi 3000 horo na musamman don su taimakawa jami'anta wajen tabbatar da tsaro a jihar Kastina...
Katsina
Samu kari