Katsina
A kalla mutane uku ne wasu da ake zargin yan bindiga ne suka bindige har lahira a karamar hukumar Batagarawa ta Jihar Katsina. Vanguard ta kuma rahoto cewa an
An ji sabon rikici ya barke a APC, Jam’iyya na iya rasa Jihar Shugaban kasa. Shugabannin APC na jihar Katsina su na barazar korar duk mai sukar ‘dan takararta.
Wasu yan bindiga sun kai hari a garin Shola a karamar hukumar Katsina ta Jihar Katsina, inda suka sace mutane takwasu yayin harin. Wani mazaunin garin ya shaida
Mahaifar shugaban kasa Muhammadu Buhari ta Daura dake jihar Katsina ta fuskanci bayyananne canji tun lokacin da shugaban kasar ya dare mafadun iko tun 2015.
Wasu bayanai da muka samu sun tabbatar da cewa wasu yan bindigan daji sun.kai hari wani shinge duba ababen hawa da ke Mil 8 a Katsina, sun kona motoci uku.
Yan majalisar wakilan tarayya guda takwas sun sha kashi a zaben fidda gwanin yan majalisa karkashin jam'iyyar All Progressives Congress (APC) da ya gudana ranar
Katsina - Yayin da sakamakon zaɓen futar da yan takarar gwamnan ke cigaba da hitowa, Dakta Umaru Radɗa ya lashe tikitin takarar gwamna a jihar Katsinan dikko.
Wasu tsagerun yan bindiga sun yi garkuwa da wani limamin cocin kotolika da wasu mutane guda bakwai a kananan hukumomin Kafur da Safana da ke jihar Katsina.
A jiya ne Kungiyar Hadin Kan Daliban Jihar Katsina ta shirya zanga-zangar lumana musamman ga wakilan manyan jam’iyyu akan su zabi ‘yan takarar gwamna na kwarai
Katsina
Samu kari