Katsina
Rikicin da jam'iyyar NNPP ta Kwankwaso ya buɗe sabon shafi ranar Jumu'a, kakakin jam'iyyar ya bayyana cewa kwamitin NWC ya amince da korar shugabanni a jihohi 7
'Yan bindiga sun hallaka matashi mai suna Ibrahim Abdullahi a garin Kankia hedkwatar karamar hukumar Kankia da ke jihar Katsina bayan kokarin sace wani yaro.
Dakarun rundunar sojin sama sun yi nasarar murkushe mayakan ta'addanci 22 a yayin farmakin da suka kai a Batsari da Sola Poi II da ke yankunan Batsari da Jibia.
Tsohon shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya ki ziyarar ta'aziyya har gidan fitaccen ɗan kasuwan nan, Ɗahiru Mangal kan rasuwar matarsa, Hajiya Aisha Mangal.
Gwamnan Katsina ya dauko matashi, Abdulrahim M. Ma’aji da ya yi karatu a Sudan domin ya zama Likitansa. An kafa jami’ar da ya yi karatu da Ibn Sina ne a 2000.
Majalisar Dokokin jihar Katsina ta bayyana sunayen mutane 20 da gwamnan jihar, Dikko Umar Radda ya aiko ma ta a matsayin wadanda yake so ya nada kwamishinoni.
Muhammadu Buhari yana cikin masu halartar taron Gidauniyar jihar Katsina na shekarar nan. Tun da Buhari ya mika mulki, wannan ne karon farko da zai je wani taro
Mai girma gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Raɗda ya karbi bakuncin tsohon gwamnan jihar, Ibrahim Shehu Shema a gidan gwamnati da ke cikin birnin Katsina.
Wata mummunar gobara wacce ta auku a fadar mai martaba sarkin Daura ta janyo asarar kayayyakin miliyoyin naira. Babu asarar rai a gobarar ta ranar Litinin.
Katsina
Samu kari