Kasashen Duniya
A ranar Litinin ne aka bayyana sunan El-Rufai a jerin wasu manyan 'yan siyasar Najeriya (PEPs), da jami'an tsaro da suka mallaki kadarori masu tsada a kasar Dubai.
Gwamnatin Tajikistan karkashin jagorancin Emomali Rahmon ta zartar da dokar da ta haramta mata sanya hijabi, da yara yin bukukuwan babbar Sallah.
Kungiyar gwagwarmaya ta Hezbollah da ke Lebanon ta ce duk wasu nau'in tsoratarwa da yada labaran yaki a Isra'ila da kawayenta ba zai girgiza su ba.
Hukumar FIU ta kasar India ta lafta tara kan kamfanin hada-hadar kirifto na Binance kan zargin safarar kudade. Hukumar ta ci kamfanin tarar Dala miliyan 2.25.
Senegal ta shiga sahun kasashe masu arzikin man fetur bayan da kamfanin Woodside Energy na Australiya ya sanar da fara aikin hakar man a kasar da ke yammacin Afirka.
Kasar Saudiyya ta bayyana cewa mahajjata 1,547,925 ne suka iso kasar domin aikin hajjin bana. Ma'aikatar lafiya ta shawarce su kan matsalar zafi a kasar.
Bayan Shugaba Bola Tinubu ya yi tuntube tare da zamewa a taro, mun kawo muku sauran shugabannin kasashe da suka hadu da irin wannan tsautsayi a duniya.
Masu aikin ceto sun gano tarkacen jirgin da ya dauki mataimakin shugaban kasar Malawi,Saulos Chilima a dajin da ya yi hatsari a kasar, kuma an tabbatar da rasuwarsa.
Rahotanni na nuni da cewa jirgin da ke dauke da mataimakin shugaban kasar Malawi, Saulos Klaus Chilima da mutane tara ya yi hatsari kuma babu wanda ya tsira.
Kasashen Duniya
Samu kari