Kasar Saudiya
Hukumar jin daɗin alhazai ta jihar Legas ta tabbatar da rasuwar ɗaya daga cikin alhazan jihar, Idris Oloshogbo, wanda ya rasu bayan dawowa daga Ɗawafi a Makkah.
Wani Alhaji daga Kebbi ya rasu bayan ya yi fama da gajeruwar rashin lafiya a birnin Makka na kasar Saudiyya. An yi sallar jana’izarsa a masallacin Harami (Ka’aba).
Wata maniyyaciya daga jihar Kebbi ta rasu a birnin Makka da ke kasar Saudiyya a ranar Asabar 25 ga watan Mayu bayan ta sha fama da gajeruwar jinya na wani lokaci.
A yayin da duniya ke jimamin mutuwar shugaban Iran, Ebrahim Raisi, a hannu daya kuma, an kwantar da sarkin Saudiya, Salman bin Abdulaziz a asibiti saboda cutar huhu.
An yi bikin nuna ado a kasar Saudiyya, inda aka ga mata da dama sun fito tare da nuna adonsu, ciki har da cinya a bakin ruwa don yin ninkaya a kasar.
Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi ya ba da tallafin kudi $100 ga maniyyatan jihar 2,682 da za su tashi zuwa Saudiyya domin rage musu dawainiya.
Gwamna Nasir Idris na jihar Kebbi ya nada tsohon gwamnan jihar, Sa'idu Dakingari a matsayin Amirul Hajji na wannan shekara domin jigilar mahajjata.
Yayin da aka shafe sama da mako ɗaya Tinubu bai dawo Najeriya ba bayan taron Saundiyya, mun gaɗa muku abubuwan da tafiyar da shugaban ƙasar ya yi ta kunsa.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya dawo gida Najeriya daga ziyarar da ya kai kasashen waje. Shugaban kasan ya dawo ne bayan ya kwashe makonni a can.
Kasar Saudiya
Samu kari