Kannywood
Shahararriyar jarumar Kannywood, Maimuna Muhammad wacce aka fi sani da ‘Wata Yarinya’ ta bayyana cewa babban burinta a rayuwa shine ta zama babbar attajira.
Jarumar Kannywood kuma mai daukar hankali a kafafen sada Zumunta ta Instagram, Sayyada Sadiya Haruna, ta gwangwaje mahaifiyarta da wani katafaren gida mai kyau.
Jaruma Hadiza Gabon ta nemi Kotun Musulunci da ke zama a Kaduna cewa zuwanta kowane zama ya jefa rayuwarta cikin hatsari duba da halin da ƙasar nan take ciki.
Shahararren mawakin nan na siyasa, Dauda Kahuru Rarara ya shirya wani taron addu’a na musamman. Ya hada malamai an yi saukar Al-Qur'ani an kuma yanka rakuma.
Fitacciyar jarumar Kannywood Rahama Sadau ta ce ta yiwa masoyanta albishir da cewar suna gab da fara kallonta a cikin fina-finan kasar Indiya wato Bollywood.
Wasu sabbin bidiyo da hotuna na jaruma Nafisat Abdullahi tana shagalinta da tsadajjiyar mota mai darajar N30 miliyan ya dauka hankulan jama'a masu tarin yawa.
Soyayya na kara karfi yayin da zama ke kara dadi tsakanin amarya kuma jarumar masana’antar Kannywood, Ummi Rahab da angonta kuma mawaki Shua’abu Lilin Baba.
Shahararren makawakin Kannywood, Naziru Ahmad Sarkin waka ya ce duk munafirci ne ke sa mutane zuwa soshiyal midiya suna dora bidiyon tare da yin Allah wadai.
Shugabar kungiyar ta AFAKA, Rashida Maisa’a, ta ce za su dunga karbar talluka da kamfen din siyasa da ma duk wata harka na alkhairi da za ta biyo hanyarsu.
Kannywood
Samu kari