Kannywood
Yayin da ake ƙoƙarin inganta tarbiyya a jihar Kano, Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya haramta gudanar da fim da ke ɗauke da 'yan daba ko 'yan daudu a jihar.
Sheikh Khalil ya ce babu wani dauri da za a yi wa Murja wanda zai kawo maslaha a abubuwan da take yi, inda ya roki Gwamna Abba da ya ba ta mukamin 'hadima'.
Dauda Kahutu Rarara, a zantawarsa da manema labarai, ya ce: "Ni ne na yi ruwa na yi tsaki Shugaba Tinubu ya ba Ali Nuhu muƙamin shugaban hukumar fina-finai.
Hukumar tace fina-finai ta Kannywood ta umarci rufe dukkan gidajen gala a fadin jihar Kano yayin da aka sanar da ganin watan azumin Ramadana a yau Lahadi.
Jarumai da dama a masana’antun fina finan Najeriya da suka hada da Kannywood (Arewa) da Nollywood (Kudu) suka riga mu gidan gaskiya a shekarar 2024.
Shahararren jarumin fina-finan yarbawa Quadri Oyebanji wanda aka fi sani da Sisi Quadri saboda kwaikwayon mata ya kwanta dama bayan ya yi fama da rashin lafiya.
Bayan Malam Aminu Daurawa ya yi murabus daga kujerarsa, jigon APC, Musa Ilyasu Kwankwaso ya yi martani kan lamarin inda ya ce abin da ya fada ya tabata.
Yayin da ake ci gaba da shari'ar Murja Kunya, kotu ta umarci kamo matashin mawaki a jihar Kano, Ado Isa Gwanja kan wasu wake-wakensa na banza da badala.
Shahararriyar jarumar masana'antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, Aishatu Auwalu wacce aka fi sani da Rahma MK ta ce da goyon bayan mijinta take fim.
Kannywood
Samu kari