Kannywood
Shahararren jarumi a masana’antar Kannywood, Sadiq Sani Sadiq, ya bayyana cewa yana fatan wannan sana’ar tasa ta yi sanadiyyar shigarsa gidan Aljanna.
Jarumar fina-finan Kannywood, Hajiya Binta Ola ta riga mu gidan gaskiya a daren jiya Talata 3 ga watan Oktoba a Sabuwar Unguwa Kofar Kaura da ke Katsina.
Jarumar Radeeya Ismail ta bayyana cewa jarumi Ali Nuhu ne kaɗai za ta iya aura daga cikin gaba ɗaya jaruman da ke masana'antar finafinai ta Kannywood.
Tsohuwar jarumar Kannywood wacce aka fi sani da Sayyada Sadiya Haruna a TikTok, ta kai ƙarar mijinta G-Fresh ƙara a gaban kotu tana neman a raba aurensu.
Jarumar fina-finan Kannywood da Nollywood, Rahama Sadau ta yi martani kan cece-kuce da ake a kanta da zarar ta yi wani abu, ta ce ba da gan-gan ta ke yi ba.
Allah ya yi wa mahaifiyar shugaban hukumar tace fina-finai ta jihar Kano kuma babban jarumin masana’antar shirya fina-finan Hausa, Abba El-Mustapha rasuwa.
Jarumin masana'antar shirya fina-finan Hausa, Ali Nuhu ya bayyana alakar da ke tsakaninsa da tauraron kwallon kafa, Ahmed Musa. Ya ce Musa ba ubangidansa bane.
Shahararren jarumin nan da masana'antar shirya fina-finan Hausa, Ali Nuhu, wanda aka fi sani da Sarkin Kannywood, ya bayyana dalilin da yasa ya ki kara aure.
Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya nada marubuciya kuma yar jin kai, Fauziyya D Sulaiman a matsayin babbar mai ba shi shawara kan harkokin gajiyayyu.
Kannywood
Samu kari