Jihar Kaduna
Wata kotun shari'a a Kaduna, a ranar Litinin ta umurci wata mata mai neman saki, Halima Ahmad ta mayar da katifa ga mijinta da suka kwance alaka, Suleiman Atiku
Gwamna Nasir El-Rufai ya amince da tsarin aiki na hukumar kula da ilimin bai daya ta jihar Kaduna (KADSUBEB) na daukar malamai 10,000 ta kafar yanar gizo...
Shugabannin Musulunci da sarakunan gargajiya a Kaduna sun fara yunkurin karfafa hadin kai tsakanin addinai ta hanyar haduwa da kiristoci wajen ibadah a coci.
Wasu tsagerun yan bindigan da ake zaton masu garkuwa da mutane ne sun kai hari wani yanki a garin Zariya, inda suƙa yi awon gaba da mai juna biyu da wasu 7.
Jihar Kaduna - Kungiyar Kristocin Najeriya CAN, ta bayyana bakicin ciki da damuwa akan yadda sace Fastocin da mabiyan su ya zama ruwan dare a jihar Kaduna da.
Mahara sun yi garkuwa da Limaman darikar Katolika guda biyu, Rev. Fr. John Mark Cheitnum da Rev. Fr. Donatus Cleopas, a karamar hukumar Lere ta jihar Kaduna.
Cocin Darikar Katolika ta Kafanchan, Jihar Kaduna, ta sanar da sace Rabaran Fada John Cheitnum da Rabaran Fada Donatus Cleopas. Chietnum shine shugaban kungiyar
Jihar Kaduna - Wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da wasu limaman cocin Katolika guda biyu a jihar Kaduna, kamar yadda gidan talabijin na Channels ya ruwaito.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour Party, Peter Obi, ya fara zuwa kamfen yankin arewacin Najeriya. Obi, wanda ke da magoya baya kafofin sada zumunta
Jihar Kaduna
Samu kari