Jihar Kaduna
Hukumar jin dadin alhazai na Jihar Kaduna ta sanar da rasuwar ɗaya daga cikin alhazanta Hajiya Asiya Aminu daga karamar hukumar Zaria a yau Juma'a ranar a Arafa
Kamfanin Kaduna State Market Development and Management Company ya ce gwamnati ta yafe karbar N500, 000 a matsayin kudin bada wurin yin sallar idi a jihar.
Yayin da lokaci ya kara gabatowa, an rabawa Tinubu hankali a kan Abokin takara. Kungiyar CNYY da APC Media and Mobilisation for BAT’23 sun bada shawararsu.
Bayan gano gawar wani Malamin Cocin ECWA, ana cikin Jana'iza wasu tsagerun 'yan bindiga suka sake kawo farmaki, suka buɗe wa mutane wuta tilas kowa ya yi takans
Jihar Kaduna, Bisanin cika awanni 24 da sace shi, wani limamin cocin Katolika na Kaduna, Reveren Fada Emmanuel Silas, ya samu 'yanci daga hannun yan bindigan.
‘Yan Jam’iyyar Labor Party sun yi zama da Shugaban Islamic Movement in Nigeria, Sheikh Ibrahim Zakzaky a kan batun siyasar 2023 domin ganin nasarar Peter Obi.
‘Dan takaran APC a Kaduna ya tsaida Mataimakiyar Gwamna. Idan APC ta lashe zabe, Dr. Hadiza Sabuwa Balarabe za ta zarce a kan kujerar da ta ke kai tun 2019.
Gabanin wa'adin ranar 17 ga watan Yuli da Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta ba wa jam'iyyun siyasa su mika sunayen 'yan takararsu a zaben 2023, kun
Dan takarar gwamna na jam’iyyar Labour a jihar Kaduna, Mista Shunom Adinga, ya ce ya kulla alaka da kungiyar Islamic Movement in Nigeria (IMN) domin neman goyon
Jihar Kaduna
Samu kari