Jirgin Sama
Wani jirgin sama na fasinjoji ya gamu da tangarɗa a lokacin da zai sauka a kasar Koriya ta Kudu, ana fargabar kusan suka mutanen ciki sun rasa rayukansu.
Yunkurin yin tafiye-tafiye ba tare da biza ba a Afirka na karuwa, inda a baya-bayan nan kasashe kamar Rwanda da Kenya suka bude iyakokinsu ga daukacin 'yan Afirka.
Hukumar kula da harkokin zirga-zirgar jiragen sama a Najeriya watau NCAA ta nuna damuwa kan ƙaruwar samun tsaikon tashin jiragen sama da sokewa a kasar nan.
Kamfanin Azman Air ya wanke kansa daga zargin sayar da jirage ga kasar Iran ba tare da izinin gwamnatin Najeriya ba. Azman ya ce labarin ba gaskiya ba ne.
Gwamna Dauda Lawal na jihar Zamfara ya bayyana cewa ya amince da gina filin jirgin saman kasa da ƙasa ne domin ta haka ne kaɗai masu zuba jari za su zo jihar.
Gwamnatin Najeriya za ta binciki yadda aka sayar da jiragen Najeriya na kamfanin Azman ba tare da sanin gwamnatin Najeriya ba. NCAA ta ce hakan ya saba doka.
Ministan harkokin jiragen sama da sararin samaniya, Festus Keyamo ya ce gwamnan jihar Abia, Alex Otti zai koma jam'iyyar APC kamat dai ɗan da ya ɓata.
Fasinjoji da dama sun shiga tashin hankali. Jirginsu ya samu matsala ya na dab da sauka a Abuja. An garzaya da wasu aibiti a cikin gaggawa domin duba lafiyarsu.
Mataimakin gwamnan Borno, Dr. Usman Kadafur ya tsallake rijiya da baya. Jirgin Max Air da ya dauko shi da wasu fasinjoji 70 ya samu matsalar inji.
Jirgin Sama
Samu kari