Jirgin Sama
Wata kotu a kasar Faransa ta ba da umarnin kwace jiragen saman shugaban kasar Najeriya uku bayan shigar da korafi da kamfanin Zhongshan na China ya yi.
Gwamnatin tarayya ta hannun ministan sufurin jiragen sama, Festus Keyamo ta sanar da janye dakatarwar da ta yiwa kamfanin jiragen sama na Arik. Yau zai dawo aiki.
Fasinjoji 119 da masu aiki shida ne su ka tsira bayan tayoyin jirgin Jirgin Max Air Boeing 737 da ke shirin tashi daga filin jirgin Yola ya fashe.
Hukumar kula da yawon bude idanu a jihar Plateau ta bayyana cewa Kura ta tsere daga gidan adana namun daji na Jos, inda aka nemi jama'a su sa ido.
Hukumar lura da zirga zirgar jiragen sama a Najeriya (NCAA) ta kwace lasisin wasu kamfanonin jiragen sama guda 10 bisa saba dokokin aiki da suka yi.
Hukumar jin dadin alhazai ta jihar Kano ta ce a yau Talata jirgin farko dauke da wadanda su ka kammala aikin hajjin bana kimanin 554 za su iso gid.
A lokacin da ake kuka kan tsadar rayuwa da farashin abinci, gwamnatin tarayya ta na kokarin sayo jirgin biliyoyi domin fadar shugaban kasa daga kasar waje.
Shugaban majalisar dattawan kasar nan, Godswill Akpabio ya musanta labarin cewa sun amince da sayowa shugaban kasa da mataimakinsa sabon jirgin sama.
Gwamnatin Najeriya karkashin Bola ahmed Tinubu ta kirkiro jami'an tsaron AVSEC da za su rika lura da filayen jiragen sama. Festus Keyamo ne ya fadi haka.
Jirgin Sama
Samu kari