Jirgin Sama
Rahotannin da muke samu sun nuna cewa wani jirgin helikwafta ya yi ruwan wuta kan Mafarauta na musamman dake aiki da jami'an tsaro a yankin Shiroro da ke Neja.
Ma'aikatan NAHCO a Najeriya sun fada yajin aiki a safiyar Litinin inda suka hana jirage sauka da tashi a filin jirgin sama na Murtala Muhammad da ke Legas.
Wata budurwa yar Najeriya ta kasa boye farin cikinta bayan ta sauka daga jirgin dama. Ta yi birgima a kasa sannan ta fashe da kuka tana mai godiya ga Allah.
Rahotanni daga Nepal sun nuna cewa akalla mutane 16 suka rasa rayuwarsu lokacin jirgin sama makare da fasinjoji 72 ya yi hadari ranar Lahadi, ana kokarin ceto.
A yammacin ranar Asabar ne ‘Yan bindiga su ka je tashar jirgin kasa da ke karamar hukumar Igueben a jihar Edo, suka dauke fasinjoji da yawa da za su je Warri.
hukumar kula da jirigen sama ta amincewa kamfanin Rano Air fara jigilar kaya da fasinjoji a fadin Nigeria. wannan na cikin wata wallafa da Bashir Ahmed yayi
Daga Yunin 2015 zuwa yau, jirgin fadar Shugaban kasa ya je kasashe 50. A daidai wannan lokaci, Shugaba Muhammadu Buhari yayi kwanaki fiye da 200 a asibiti.
Ministan harkokin sufurin tarayya yace nan da mako daya mutane za su cigaba da hawa jirgin kasan Kaduna-Abuja, yanzu duk wanda bai da NIN ba zai hau jirgi ba.
An tara jirage a fadar Shugaban kasa, amma babu kudin gyara. Air Vice Marshal Abubakar Abdullahi yace idan kudi ba su fita, kamfanoni za su iya kunyata Najeriya
Jirgin Sama
Samu kari