Jirgin Sama
Rahotanni sun tabbatar da haɗarin wasu jiragen yaƙin rundunar sojin Amurka. Jiragen yaƙin dai sun yi taho mu gama ne a yayin da suke dawowa daga atisayen tuƙi.
Mulki ya zo karshe, amma Minista ya hakikance a kan maganar jirgin sama. Daga yanzu zuwa 29 ga Mayu, za a iya ganin jirgin saman NigeriaAir yana yawo a sama.
An tattaro mutanen Najeriya kusan 2400 da yakin da ake yi a Sudan ya rutsa da su, wannan zirga-zirga na ‘yan kwanaki za ta ci abin da ya kai Dala miliyan 1.2.
Wani jirgin saman Amurka ya samu tsaiko yayin da wasu agwagi suka sanya jirgin ya kama da wuta ta wasu bangarorin jikinsa. AN fadi yadda abin ya faru a kasar.
Kamfanin jirgin sama na Air Peace ya bayyana cewa a shirye ya ke ya kwaso ɗalibai da sauran ƴan Najeriya kyauta da suka maƙale a ƙasar Sudan mai fama da rikici.
Rahotanni sun bayyana cewa an dakatar da shugaban kamfanin jirgin sama na Arik Air, daga shiga cikin harabar kamfanin. Jami'an tsaro sun bayar da dalilai..
Wata mata ta shiga jirgi a Najeriya, lamarin da ya tada hankalinta tsabar cunkoso. An ga lokacin da take zabga ihun rashin samun iskan da za ta shakao a ciki.
Zababben shugaban kasa Bola Tinubu, na ci gaba da shan suka daga magoya bayan Peter Obi, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour Party, wanda ya zo na 3.
Ministan sufurin jiragen sama, Sanata Hadi Sirika ya bayyana cewa kamfanin jirgin sama na kasa, 'Nigeria Air' zai fara tashi kafin ranar 29 ga watan Mayun 2023,
Jirgin Sama
Samu kari