Jirgin Sama
A Najeriya kashin farko na daliban kasar daga Sudan waɗanda ke guje wa yaki sun isa gida da talatainin dare, ranar Laraba. 'Yan kasar sun sha wahala a hanya.
Gabannin bikin rantsar da sabon shugaban kasa a ranar 29 ga watan Mayu, jirgin shugaban kasa kirar Boeing 737 ya lula wajen kasar domin samun gyara mai kyau.
Rahotanni sun tabbatar da haɗarin wasu jiragen yaƙin rundunar sojin Amurka. Jiragen yaƙin dai sun yi taho mu gama ne a yayin da suke dawowa daga atisayen tuƙi.
Mulki ya zo karshe, amma Minista ya hakikance a kan maganar jirgin sama. Daga yanzu zuwa 29 ga Mayu, za a iya ganin jirgin saman NigeriaAir yana yawo a sama.
An tattaro mutanen Najeriya kusan 2400 da yakin da ake yi a Sudan ya rutsa da su, wannan zirga-zirga na ‘yan kwanaki za ta ci abin da ya kai Dala miliyan 1.2.
Wani jirgin saman Amurka ya samu tsaiko yayin da wasu agwagi suka sanya jirgin ya kama da wuta ta wasu bangarorin jikinsa. AN fadi yadda abin ya faru a kasar.
Kamfanin jirgin sama na Air Peace ya bayyana cewa a shirye ya ke ya kwaso ɗalibai da sauran ƴan Najeriya kyauta da suka maƙale a ƙasar Sudan mai fama da rikici.
Rahotanni sun bayyana cewa an dakatar da shugaban kamfanin jirgin sama na Arik Air, daga shiga cikin harabar kamfanin. Jami'an tsaro sun bayar da dalilai..
Wata mata ta shiga jirgi a Najeriya, lamarin da ya tada hankalinta tsabar cunkoso. An ga lokacin da take zabga ihun rashin samun iskan da za ta shakao a ciki.
Jirgin Sama
Samu kari