Jihar Kano
Dakarun hukumar yan sanda da haɗin guiwar yan banga a karamar hukumar Garun Mallam sun dakile yunkurin sace Dagacin Garin Babba da masu garkuwa suka yi ran.
Ahmed Idris yana neman yin sulhu da EFCC a kotu a shari'ar satar kudi. Lauyan da ya kai kara, Rotimi Jacobs esq ya fadawa Alkali wannan a ranar Larabar nan.
Jihar Kano Jami’an hukumar Hisba sun kai samame wata Makarantar Sakandare ta Grammar da ke garin Dawakin Doka a Jihar Kano. Rahoton gidan jaridar Aminiya hausa.
Wani mutum dan shekara 60 mai suna Malam Bala da dansa, Sanusi Bala, ɗan shekara 35 sun mutu a rijiya a Sabon Garin Bauchi, karamar hukumar Wudil na Jihar Kano
Kabiru Aminu Bayero, dan sarkin Kano Mai martaba Alhaji Aminu Ado Bayero, zai angwance da kyakkyawar amaryarsa, Aisha Ummaran Kwabo, diya ga Jarman Sokoto.
Jihar Kano - Isah Barde, matashi dan shekara 17 da ya kammala karatunsa na sakandare a jihar Kano, ya kera ‘Robot’ daga tarkace, inda ya yi amfani da kwali, bu.
Abdulhadi Dankama ya samu shiga sashen ilmin lissafi a jami'ar Bayero ta jihar Kano domin yin digirinsa na farko, amma matsalolin ASUU sun zo da cikas gareshi.
An zube mahajjatan Kano da suka dawo daga kasa mai tsarki a filin sauka da tashin jiragen sama na Abuja kan rashin man jirgin sama da za a karasa da su jiharsu.
Wani matashi 'dan Najeriya mai suna Alhasssan Ibrahim, 'dan asalin jihar Kano dake siyar da tsire a Ibadan, ya samuu sauyin rayuwa baki daya a lokaci daya.
Jihar Kano
Samu kari