Jihar Kano
Ohworode na masarautar Olumo a jihar Delta, mai martaba Ovie Dr R.L Ogbon ya nada Gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje da matarsa Hafsat Ganduje nadin sarauta
Kwamishinan Zabe na jihar Kano, Ambasada Zango Abdu, ya tabbatar da cewa za a yi zaben gaskiya da adalci a Kano inda yace mutum 5,927,656 ne suka yi rijista.
Jami'an 'Yan sanda sun bayyana wa kotun da ke sauraron Shari’ar Kisan Ummita da ;dan kasar dan kasar China cewa wanda ake zargin ya kashe ta ne saboda kare.
Mr Alhassan Muhammad, shugaban hukumar DSS na jihar Kano ya gargadi yan siyasa su ja kunnen magoya bayansu game da bangan siyasa da barna yayin kamfen da zabe.
A ci gaba da sauraron shari'ar dan China da ya halaka budurwarsa Ummita, shaida ta uku, mutumin da ya kai ɗauki gidansu don kubutar da Ummita ya yi magana.
Asiya Sani Buhari, kanwar UmmuKulsum Sani Buhari,budurwar da ake zargin ‘dan Chana da halakawa, tace suna leke ta taga lokacin da Geng ya soka mata wuka a wuya.
Wani abin bakin ciki ya faru a kasuwar Singer da ke birnin Kano a ranar Talata bayan gobara ta tashi a wani dakin ajiyar kayayyakin masarufi kuma ta kone kaya.
Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya sulhunta tsakanin Sule Garo da Alhassan doguwa bayan samun saɓani da suka yi a yayin gudanar da wani taro na jam'iyyar APC.
Kotu a birnin Kano ta umarci a kamo AA Zaura tare da gurfanar dashi a gaban kotu bisa zargin da ake masa na cin kudaden da ba nasa ba. An ce ya damfari wani.
Jihar Kano
Samu kari