Jihar Kano
Asiya Abdullahi Umar Ganduje, ɗiya a wajen gwamnan jihar Kano, ta sake kai ƙarar tsohon mijinta, Inuwa Bala, a gaban kotu tana neman a kwato mata hakƙinta.
Wani sanannen lauya a Najeriya mai suna Festus Ogun ya ce hukuncin da kotun tarayya dake Kano a ranar Alhamis 18 ga watan Mayu bai inganta ba, ya yi bayani.
Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana yadda Rabiu Musa Kwankwaso, ya kawo tsarin sayar da gidajen gwamnatin Kano ga ma'aikata da yan siyasa tun a mulkinsa.
Babbar Kotun tarayya mai zama a jihar Kano, ta soke halascin ɗan takarar gwamnan Abia na LP, Alex Otti, wanda ke jiran rantsarwa da wasu yan takara a jihohi 2.
Jigon jam'iyyar APC a jihar Kano, Alhaji Dan Bilki Kwamanda, ya yi gargaɗi ga zaɓaɓben shugaban ƙasa, Bola Tinubu, kan ƙulla alaƙa da Rabiu Musa Kwankwaso.
Wata matar aure ta aikata wata mummunar aika-aika, akan wata ƙaramar yarinya a jihar Kano. Matar auren ta yi yunƙurin halaka ta ne saboda tsananin kishin ta.
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya sha alwashin cewa jam'iyyar APc a jihar, za ta kauce daga kan madafun ikon jihar na wani ɗan lokaci ne kawai.
Hajiya No Shaking ta na ganin Nasiru Gawuna ba zai yi mulkin Kano a 2023 ba, ta ce Abba Yusuf ya lashe zaben Gwamna, Rabiu Kwankwaso ya sha gaban kowa a siyasa.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun yi ajalin abokin aikinsu yayin da suka yi kokarin harbe wani matashi a kauyen Yarimawa da ke karamar hukumar Tofa a jihar Kano.
Jihar Kano
Samu kari