Jihar Kano
Jami'ar Bayero da ke Kano (BUK) ta sanar da dakatar da gudanar da jarabawar zangon karatun farko na shekarar 2022/2023 saboda yajin aikin ƙungiyoyin ƙwadago.
Kwamishinan ‘Yan Sandan Kano ya fitar da sanarwa yayin da ake jiran hukuncin zaben Gwamna. Ana shari’a ne tsakanin Gwamna Abba Kabir Yusuf da Nasiru Yusuf Gawuna.
Ayyukan sun tsaya cik a BUK, makarantun firamare da sakandire da ma'aikatun gwamnati a jihar Kano yayin da NLC ta tsunduma yajin aiki ranar Talata, 14 ga Nuwamba.
Hukumomin Saudiyya sun soke bizar yan Najeriya su 264 da suka tafi kasar mai tsarki don yin Umrah da wasu hidimomin. Da isarsu aka sanar da su cewa a soke bizar.
Attajirin da ya fi kowa kudi a Afirka, Dangote, na yin shirin rage kadarorin alfarma da ya mallaka, inda ya yanke shawarar sanya katafaren jirgin samansa a kasuwa.
Abdulaziz Abdullahi Umar Ganduje ya je ofishin NNPP, ana tunanin zai koma jam’iyya mai kayan marmari. Shi kuwa ‘Danuwansa watau Umar Abdullahi Ganduje 'dan APC ne.
Wani magidancin ya ki karbar yaron da tsohuwar matarsa ta haifa, yana ikirarin dan ba nashi bane, sakamakon gwajin asibiti da ya nuna ba ta juna biyu kafin su rabu.
Mummunar gobara ta tashi a wuraren shakatawa hudu na Audu Bako gefen asibitin koyarwa na Muhammad Abudullahi Wase (MAWTH). Gobara ta yi barna sosai.
Murja Kunya ta fahimci Hukumar Hisbah ta na kokarin yi mata aure ne, ita kuma ta nuna zama gidan miji zai yi wahala domin manya-manyan bakaken aljanu ne a jikinta.
Jihar Kano
Samu kari