Jihar Kano
Jami'an hukumar NDLEA sun yi nasarar cafke wasu makafi uku da ake zargin su da safarar miyagun daga jihar Legas zuwa Kano, an kama su ne a Abuja.
An yi rashin sanannen malamin addinin musulunci Sheikh Yusuf Ali. Marigayin ya rasu a Kano yana da shekara 73 a duniya inda za a yi jana'izarsa a ranar Litinin.
Akinlolu Olujinmi (SAN) ya tsayawa Nasiru Yusuf Gawuna a kotun daukaka kara. Tsohon ministan shari'a ya zama babban lauyan Nasiru Gawuna a shari'ar zaben Kano
Kotun ɗaukaka ƙara da ke zamanta a birnin tarayya Abuja, ta tanadi hukuncinta a ƙarar da gwamnan jihar Kano ya ɗaukaka kan tsige shi da kotun zaɓe ta yi.
Kotun daukaka kara ta tabbatar da nasarar Rabi'u Yusuf Takai na jam'iyyar NNPP a matsayin wanda ya lashe zaben Majalisar Tarayya a mazabar Takai/Sumaila a Kano.
Kungiyar IPAC ta shawarci Gwamna Abba Kabir yadda zai inganta harkar dimukradiyya a jihar wurin bai wa dukkan sauran 'yan jam'iyyu mukamai a gwamnatinsa.
Lauyoyi sun fito da kuskuren da Kotu ta yi wajen rusa nasarar Abba Gida Gida. Hukuncin da aka zartar a shari’ar zaben shugaban kasa zai raba gardama a jihar Kano.
Gwamna Siminalayi Fubara na jihar Rivers da ubangidansa a siyasance Nyesom Wike na ta takun saƙa. An jeranto sauran gwamnonin da ke da iyayen gida a siyasance.
Kotun ɗaukaka ƙara ta sanya ranar da za ta fara sauraron ƙarar da Gwamna Abba Kabir Yusuf ya shigar kan nasarar Nasiru Yusuf Gawuna a kotun zaɓe.
Jihar Kano
Samu kari