Jihar Kano
Sanata Rabiu Kwankwaso wanda shi ne jagoran NNPP ya ce idan Allah ya yarda gwamnatin Kano za ta dauki mataki na kare al’ummarta a zauna lafiya nan da 2027.
Kotun Koli ta yi hukunci kan wasu kararrakin zabubbukan gwamnonin da aka kora a kotun daukaka kara. Kotun ta sauya hukuncin da kotun daukaka kara ta yi.
Gwamnatin Kano ta ce ba za ta sassauta wa duk wanda aka kama da laifin cin hanci da rashawa da rashin da'a a jihar ba. Mataimakin gwamna, Gwarzo ne ya fadi haka.
Buba Galadima wanda jigo ne a jam'iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP), ya bayyana cewa alkalan Kotun Koli sun tsira da suka tabbatar da nasarar Gwamna Abba.
Rundunar 'yan sanda a jihar Kano ta tabbatar da cewa mota ta murkushe wani matashi jim kadan bayan ya kwace wayar wata mata a birnin Kano a daren jiya.
Wani jigo a jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ya bayyana cewa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya taka rawa a hukuncin Kotun Koli kan zabeɓ Kano da Plateau.
Abba Kabir Yusuf ya yi awanni fiye da 12 a kan hanya kafin ya isa gidan gwamnati. Abba ya shafe awanni yana gaida ‘Yan Kwankwasiyya da sauran masu kaunarsa.
Abba Kabir Yusuf y fadi yadda Bola Tinubu ya warware abin da Ganduje ya so a shirya a Kotun Koli. Tinubu ya yi zama da gwamnoni domin ganin an zauna lafiya.
Buba Galadmina ya bayyana cewa, an samu nasara a kotun koli, da yanzu Najeriya ta kama da wuta kasancewar za a cutar da Abba Kabir Yusuf ta hanyar mulki.
Jihar Kano
Samu kari