Jihar Kano
Dattawan Yarbawa a Arewacin Najeriya sun yi martani kan shari'ar zaben gwamnan jihar Kano inda suka nemi zaman lafiya tsakanin al'ummar jihar baki daya.
Mun yi waya da Sheikh Dahiru Usman Bauchi ganin rade-radi yana yawo cewa Dahiru Usman Bauchi ya rubuta takarda zuwa ga Alkalin Alkalan Najeriya game da shari’ar Kano
Jami’an ‘yan sanda a Kano sun kama Hafsat Sirajo mai shekaru 24, bisa zargin laifin kashe abokin mijinta, Nafiu Hafizu, ta hanyar daba masa wuka.
Yan sandan Kano sun sake kama wani kasurgumin shugaban yan fashi wanda ya tuba kwanaki, Bahago Afa, tare da wasu yan fashi shida. Ana neman wasu 72 ruwa a jallo.
Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano zai kashe naira biliyan 16 don gina gadojin sama guda biyu a sha tale-talen Dan-Agundi da Tal'udu da ke kwaryar jihar.
A shekarar 2023 da ke shirin karewa, an yi wasu hukunce-hukuncen kotu da suka bi wa jama'a mamaki musamman ganin yadda kotunan suka yi hukunci 'yar bazata.
Za a ji tarihin babban Alkalin da ke jagorancin shari'ar zaben Gwamnan Kano a Kotun Koli. John Inyang Okoro ya shafe shekaru 10 yana shari'a a kotun koli.
A kowa ce shekara ana samun munanan abubuwa da ke faruwa, 2023 ma an samu irin wadannan abubuwa da su ka tayar da hankulan 'yan Najeriya baki daya.
Rahoton nan ya kawo dalla-dallar bayanin yadda Lauyoyin Abba, NNPP, da INEC su ka gwabza da na APC a Kotun koli. Alkali ya bukaci cin bayanin kuri'un da aka soke.
Jihar Kano
Samu kari