Jihar Kano
Hukumar NIMET ta yi gargaɗin tsananin zafi ka iya sanya shanyewar ɓarin jiki. Mai fafutukar kare muhalli ya ce za a iya rage tsananin zafin in an shuka bishiya
Za a gurfanar da Ganduje da wasu shida gaban kotun a ranar Laraba mai zuwa bisa tuhume-tuhume da suka shafi cin hanci da rashawa, abin da ya jawo dar dar a Kano.
Gwamna Mohammed Umar Bago ya kafa dokar ta baci a jihar kan ayyukan 'yan daba yayin da jihohin Arewa ke fama da ‘yan daba da suke kawo matsala a jihohi.
Gwamna Abba Kabir na jihar Kano ya fusata kan sakin wasu 'yan daba da aka yi a jihar yayin da ya ke kokarin dakile matsalar inda ya ce zai kawo karshen matsalar.
Wata kungiya ta yi Allah wadai da binciken tsohon gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, da gwamnatin Gwamna Abba Kabir Yusuf ta fara gudanarwa.
'Yan sandan a jihar Kano sun yi nasarar kame wasu da ake zargin 'yan daba ne da ke shirin tada zaune a jihar a yayin bikin sallah. Yanzu haka akwai 115 a hannu.
Abba Kabir Yusuf ya hurowa Dr. Abdullahi Umar Ganduje wuta cewa sai an bincike shi. A baya an fara zancen ‘yan Kwankwasiyya za su dawo cikin APC.
Wasu gungun matasa sun fusata yayin da suka dauki mummunan mataki kan almajiri a jihar Kano bayan zarginsa da guntule kan wani yaro mai shekaru shida.
Gwamnatin Kano ta shaidawa mai martaba Sarki Aminu Ado Bayero cewa za su kawo ƙarshen fadan daba da bangar siyasa. Sarki ya shawarci iyayen kan sanya ido
Jihar Kano
Samu kari