Jihar Kano
Babban malamin addinin Musulunci, Sheikh Sani Umar Rijiyar Lemo ya shawarci mutane su taya hukumar Hisbah da addu'a don yakar laifuka har kan manya.
Yayin da Abdullahi Umar Ganduje, tsohon kwamishinansa ya fadi ra'ayinsa. Muazu Magaji Dansarauniya ya kawo shawarar ayi wa jam’iyyar APC garambawul a reshen Kano.
Dan China, Frank Geng Quangrong, da ake tuhuma da kashe budurwarsa Ummukulsum Sani Buhari, ya musanya kashe ta da gangan, kuma ya roki kotu ta yi masa sassauci.
Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Abdullahi Ganduje ya isa jihar Kano a yammacin Laraba, 24 ga watan Janairu. Zai gana da masu ruwa da tsaki a APC a ranar Alhamis.
Wasu gwamnoni akalla 9 a Najeriya sun tabbatar da aniyarsu ta zartar da hukuncin kisa ko ɗaurin rai da rai kan duk wanda aka kama da laifin garkuwa da mutane.
Rundunar yan sanda reshen jihar Kano ta ce ba zata yarda da duk wani rikici da zai kawo barazana ga zaman lafiya a jihar ba, CP Gumel ya kai ziyara Gaya.
Tsohon ɗan takarar PRP, Salihu Tanko Yakasai, watau Ɗawisu ya buƙaci Gwamna Abba Kabir ya kama tsohon kwamishinasa da ya yi barazanar kashe alkalai.
Murja ta fito a sabon bidiyo bayan Hisbah ta ce tana neman waɗansu masu amfani da shafin TikTok bisa laifin furta kalaman batsa cikin wasu bidiyo da suka yi.
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta tabbatar da neman wasu shahararrun yan TikTok su shida a jihar. Hukumar na nemansu ne bayan sun aikata sabuwar badala.
Jihar Kano
Samu kari