Jihar Kano
Gwamnatin jihar Kano ta nuna damuwa kan rashin zaman lafiya bayan dambarwa man sarauta inda ta roki Bola Tinubu ya cire Aminu Ado Bayero daga fadarsa.
Gwamnatin jihar Kano za ta dauki nauyin dalibai 1,002 don karatu a kasashen waje, domin bunkasa ilimi da bai wa matasa damar gogayya a matakin duniya.
Jam'iyyyar NNPP a jihar Osun ta caccaki kalaman shugaban APC, Dakta Abdullahi Ganduje kan kalamansa game da kokarin kwace mulkin Gwamna Abba Kabir.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya nuna rashin jin dadinsa kan yadda ake yankewa wasu ma'aikata albashinsu. Ya kafa kwamitin bincike kan lamarin.
Mutanen Kano sun wayi garin Laraba da ganin jami'an tsaro masu tarin yawa da suka hada da sojoji a motoci da kayan yaki da yan sanda a gidan Sarki Aminu Ado Bayero.
Mawakin Kwankwasiyya, Abubakar Sani Dan Hausa ya koma jam'iyyar APC bayan fita daga NNPP. Sanata Barau Jibrin ya karbe shi a birnin tarayya Abuja.
An samu barkewar sabuwar zanga-zanga a cikin birnin Kano. Jami'an tsaro sun dauki matakin fatattakar masu zanga-zangar. Sun cafke wasu daga cikinsu.
Wani jagora a jam'iyyar APC reshen jihar Kano, Alhaji Abdulmajid Dan Bilki Kwamanda ya nanata cewa Abdullahi Abbas ba shi da wani amfani a tafiyar siyasar Kano.
Ana shirin fara azumin 2025 kayan abinci sun yi sauki a kasuwanni Kano, Niger Taraba da jihohin Arewa. Farashin gero, wake, masara, shinkafa da dawa sun karye.
Jihar Kano
Samu kari