Isra'ila
Dubban mutane a Iran, Lebanon, Yemen da Ira sun yi zanga zangar nuna goyon baya ga Iran kan Isra'ila. Hakan na zuwa ne bayan Netanyahu ya bukaci a bijirewa Khamenei.
Gwamnatin kasar Iran ta fito ta ƙaryata labarin da ake yaɗawa cewa an hallaka tsohon shugaban kasar, Mahmoud Ahmadinejad a wani hari a birnin Tehran.
Yayin da ake cigaba da faɗa tsakanin Iran da Isra'ila, wata mata mai shekara 51 ta rasu sakamakon bugun zuciya yayin da take buya daga harin makami a Karmiel.
Jamhuriyar musulunci ta Iran ta sake kai farmaki yankunan Isra'ila ranar Juma'a, hukumar agaji ta tabbatar da cewa akalla mutane 17 ne suka raunata.
Ma'aokatar lafiya ta kasar Iran ta tabbatar da cewa harin Isra'ila ya taɓa wani babban asibiti a birnin Tehran, an lalata motocin ɗaukar marasa lafiya.
Rikicin da ke faruwa tsakanin Iran da Isra'ila ya shafe kwana bakwai ana yi lamarin da ya samo asali daga harin da Isra’ila ta kai wanda Iran ta mayar da martani.
Isra'ilawa sama da 8,000 sun rasa matsugunansu sakamakon hare-haren da Iran ke ci gaba da kai kan ƙasarsu, wannan rahoto na zuwa ne mako 1da fara rikici.
A labarin nan, za a ji cewa kasar Iran ta bayyana cewa ba za ta amince da hawa teburin tattaunawa da duk wadanda ke goyon bayan Isra'ila ta kai mata hari ba.
Shugaban China, Xi Jinping ya ce Iran sun saba da gwagwarmaya tun shekaru da dama da suka wuce. China ta kawo hanyoyi hudu domin kawo karshen fadan.
Isra'ila
Samu kari