Malamin addinin Musulunci
Majalisar malaman jihar Kano ta bukaci Shugaba Bola Tinubu da ya dauki matakan da suka dace kan matsalar rikicin Kano ba tare da jawo matsala ba.
Da aka yi masa tambaya ganin yadda aka karkata wajen mining, Mansur Ibrahim Yelwa ya yi bayani mai gamsarwa a kan abin da ya shafi hukuncin Mining a musulunci
An yiwa Sheikh Dr Jamilu Zarewa tambaya akan Hukuncin Mining. Sheikh yayi wasu tambayoyi guda bakwai, yace sai ya samu amsar su zai yi bayanin matsayar musulunci.
Ministar harkokin mata, Uju Kennedy-Ohanenye ta ba da tallafin kayan abinci da zannuwa da na karatu ga yan mata marayu 100 a jihar Niger domin tallafa musu.
Kungiyar Izala karkashin Abdullahi Bala Lau ta cika alkawarin kai dan agajin da ya dawo da kudin tsintuwa N100m hajji. Dan agajin, Salihu Abdulhadi ya yi godiya.
Babban malamin addinin musulunci, Farfesa Mansur Isa Yelwa ya ba da fatawa a kan mining inda bayyana cewa ya hallata ma damar ya fada a tsarin 'ijara' da 'almal'.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya nuna damuwa kan abin da ya faru a masallacin Larabar Abasawa a jihar Kano, ya umarci hukumomin tsaro su yi bincike.
Sheikh Isa Ali Ibrahim Pantami ya aike da sakon ta'aziyya yayin da aka rasa daya daga cikin dattawan jihar Gombe, Gidado Bello Akko a jiya Lahadi a Zariya.
Sheikh Sani Rijiyar Lemo ya gargadi Ministar harkokin mata, Uju Kennedy-Ohanenye da ta cire hannunta game da aurar da mata marayu 100 a jihar Niger.
Malamin addinin Musulunci
Samu kari