Malamin addinin Musulunci
Musulmi da dama suna yi kuskure yayin azumin watan Ramadan wanda hakan ka iya taɓa ladan da za su samu ko kuma hana su yin ayyukan ibada da ambaton Allah.
Rahotanni sun tabbatar cewa wata matar aure mai shekara 42 da ake Maman Zainab ta fadi ta rasu yayin tafsirin azumin Ramadan a masallaci a Abuja.
Gwamnatin Kano ta ce ba za ta zuba ido a rika amfani da tashe ana tayar da hankula a jihar ba, kuma tuni kwamitin tsaron da aka kafa ya fara hana karya doka.
Bayan shafe shekaru ana rigima kan limancin masallaci, Kotu da ke Osun a yankin Iragbiji ta ci gaba da sauraron karar da ke tsakanin wadanda ke takarar kujerar.
Shugaban hukumar alhazai ta Najeriya, Sheikh Abdullahi Sale Pakistan ya ba da labarin yadda Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum ya ki karbar Naira miliyan 10.
Shugaban Izala mai hedkwata a Jos, jihar Filato, Sheikh Sani Yahaya Jingir ya yaba wa Gwamna Caleb Mutfwang bisa koƙarin da yake yi na inganta rayuwar al'umma.
Kungiƴar malaman tsangaya ta jihar Gombe ta bai wa Gwamna Muhammed Inuwa Yahaya lambar yabo ta Khadimul Qur'an saboda hidimar da yake wa Alkur'ani.
Sheikh Dr. Jabir Sani Maihula ya ba da fatawa kan fitar maziyyi, goge baki da man gogewa da wasu abubuwa da ake tunanin suna karya azumi amma ba haka bane.
Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi ya kai ziyara domin yin ta'azziya ga gwamnan Filato, Caleb Mutfwang bayan rasuwar Sheikh Sa'id Hassan Jingir.
Malamin addinin Musulunci
Samu kari