Malamin addinin Musulunci
Kwamitin limamai da malaman addinin musulunci ta Jihar Ogun ta ce dole gwamnatoci a dukkan matakai su mayar da hankali kan ilimi da gina al'umma don kasar ta ci
Sheikh Muhammad Bn Uthman, Malamin addini ne mazauni jihar kuma Limamin Masallacin Sahaba dake Kundila, Maiduguri Road, Kano. Ya yi rubutu kan wannan batu.
Fitaccen malamin addinin musulunci, Dr Ahmad Gumi ya bayyana rasuwar babban limamin masallacin Maiduguri Road a Kaduna, Alkali Dahiru Lawal Abubakar a matsayin
Wata kotun shari'ar Musulunci da ke zamanta a Kano, a ranar Alhamis ta bada umurnin a tsare wani Badamasi Abubakar a gidan gyaran hali bayan ya amsa laifin dage
Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje, ya amu mukamin Alaadini na kasar Yarbawa daga wajen Majalisar Malaman kasar Oyo, Kudu maso yammacin Najeriya.
Shehin Malamin Musulunci, Muhammad Mansur Ibrahim Sokoto ya yi magana game da hadarin kin mallakar katin zabe, ya yi kira da babbar murya a shafin Twitter.
Babban Malamin addinin Musulunci a Najeriya, Sheikh Halliru Maraya, ya ce haɗa shugaban kasa da mataimaki duk musulmai ya saɓa wa addinin Allah a ƙasa Najeriya.
Rundunar yan sandan Musulunci wato Hisbah ta jihar Kano ta ce ya kama wani me gida da aka gano ya na aikin gina gida da takardun littafi mai tsarki a Kano.
Rundunar yan sandan Najeriya ta Abuja ta ce tana bincike kan kashe wani mutum da aka yi bisa zargin yin batanci a ranar Asabar a unguwar Lugbe a Abuja. Hakan na
Malamin addinin Musulunci
Samu kari