Addinin Musulunci da Kiristanci
Shugaban wata kungiya ta Fastoci mai suna CCN, Ben Amodu ya kira taron manema labarai a Abuja, yace ya zama wajibi a hukunta Gwamnan Filato a kan zaben APC.
Shahararriyar jarumar kasar Ghana Akuapem Poloo, ta karbi addinin Musulunci a ranar Talata, 9 ga watan Agusta, bayan ta yi kalmar shahada tare da kadaita Allah.
Shahararren malamin addinin Musulunci, Sheikh Ahmad Gumi ya soki shugabancin siyasa a Najeriya, yana mai cewa al'ummar kasar na da raunin tsarin adalci da kyau.
Wata matashiyar musulma budurwa mai suna Oyeneyin Adiat, wacce ta kammala digiri matsayin dalibar da ta fi kwazo a jami'ar Bowen ta alakanta nasararta ga Allah.
Kungiyar kare hakkin musulmi ta MURIC ta dage cewar ikirarin da shugabannin kirista ke yi na cewa kiristoci kadai ake kashewa a Najeriya ba gaskiya bane kamar y
Za a ji labari Gwamnati ta sa ranar bude SSCOE a karon farko bayan kashe Deborah Yakubu. Hukuma ta ci kowane dalibi tarar kudi kafin a dawo karatu a SSCOE.
'Yan Najeriya a kafafen sada zumuntar zamani a halin yanzu suna ta martani kan wani bidiyo dake yawo na shugaban APC na kasa,Abdullahi Adamu ya janyo maganganu.
Abuja - Sabon shugaban kungiyar kiristoci ta Najeriya, Archbishop Daniel Okoh, ya ce da yawa daga cikin mabiya addinin kirista suna tsoron cewa ana kitsa makir.
Cocin Anglican ta Najeriya, a ranar Laraba, ta yi suka da kakkausan murya ga jam'iyyar APC kan dagewa game da batun tsayar yan takarar shugaban kasa musulmi da
Addinin Musulunci da Kiristanci
Samu kari