Addinin Musulunci da Kiristanci
Kungiyar Kirista ta Pentecostal Fellowship of Nigeria, PFN, ta bukaci cewa kirista ne da dace ya gaji Shugaba Muhammadu Buhari a 2023, tana mai cewa rashin adal
Kungiyar kare Hakkin Musulmai ta MURIC ta bayyana cewa, gwamnatin Buhari bata taba take 'yancin addini na 'yan Najeriya ba. Daraktan MURIC ya yi bayani kan batu
Kasar Amurka ta cire Najeriya daga cikin jerin kasashen da ta ce suna tauye 'yancin masu yin addini. A shekarar 2020 ne Amurka ta saka Najeriya da wasu kasashe
Kungiyar Kirista ta Pentecostal Fellowship of Nigeria, PFN, ta ce ala tlas kirista ne zai gaji Shugaba Muhammadu Buhari a shekarar 2023 domin yin adalci da kyau
Shahararriyar yar fafutukar nan da ta yi ƙaurin suna lokacin zanga-zangar EndSARS, Aisha Yesufu, tace malaman addinai suna amfana da shugabancin mara kyau.
Mai alfarma sarkin musulmai, Alhaji Sa'ad Abubakar III, ya roki hukumomin tsaron Najeriya kada su bari masu tsattsauran ra'ayin addini su kwace ragamar mulki.
Babban kamfanin Apple ya cire wata manhajar Qu'rani da Injila ga kasar China saboda bukatar da gwamnatin kasar ta nuna na a cire mata wasu manhajoji da bata yar
Gwamnan Nasir El-Rufa'i na jihar Kaduna ya kafa majalisar tantance Malamai masu wa'azin addini a fadin jiharsa don tabbatar da cewa wanda ya cancanta kadai.
Hukumomin a birnin Cologne dake kasar Jamus sun rattafa hannu kan yarjejeniya da al'ummar Musulmi don amfani da lasfika wajen kira Sallah ranar Juma'a, gwamnati
Addinin Musulunci da Kiristanci
Samu kari