Ibadan
Ministan wutar lantarki na Najeriya, Adebayo Adelabi, ya share tababa kan halin da yake ciki bayan hatsarin jirgin saman da ya ritsa da shi a Ibadan jiya Jumu'a.
Rahotanni sun bayyana cewa wani jirgin sama ya gamu da matsala a filin sauka da tashin jiragen sama da ke Ibadan, babban birrnin jihar Oyo ranar Jumu'a daddare.
Babban Sarkin Hausawa na kasar Ibadan, Alhaji Ali Zungeru ya dakatar da Sarkin Sasa Haruna Maiyasin bisa samunsa da laifin nuna rashin ladabi ga Olubadan na Ibadan.
Daliban jami'ar Obafemi Awolowo sun gudanar da zanga-zanga a ofishin hukumar INEC da ke Ibadan kan kama daliban jami'ar bisa zarginsu da aikata laifukan damfara
Gwamna Seyi Makinde na Oyo da takwarorinsa na jihohin Legas, Ekiti da Ogun sun ziyarci gwamnan Ondo, Rotimi Akeredolu a gidansa da ke Ibadan ranar Talata.
Wasu 'yan fashi da makami sun kai hari garuruwa uku da ke yankin Ibadan, babban birnin jihar Oyo da tsakar dare wayewar garin Talata, sun tafi kaya masu amfani.
Wani magidanci ma'aikacin banki ya nemi kotu ta raba aurensa da matarsa bisa dalilin tsawwala masa da yace tana yi a duk lokacin da za ta sayi wani abu domin.
wani bincike da wata mujalla a kasar birtaniya take gudanarwa ya bayyana jami'oin Nigeria guda goma a cikin wasu jami'oi da suke a matsayi na sama-sama a list
Gobara ta tashi a fitacciyar kasuwar Agbeni, wacce ke a birnin Ibadan, na jihar Oyo. Gobarar dai ta tashi ne da misalin ƙarfe 4:37 na safiyar ranar Lahadi.
Ibadan
Samu kari