Hajjin Bana
Hukumar jindadin Alhazai ta birnin tarayya Abuja, ta sanya ranar kammala biyan kuɗin Hajjin bana ga maniyyatan da ba su kammala cikasa kuɗin Hajjin bana ba.
Hukumar jin daɗin alhazai ta ƙasa (NAHCON) ta bayyana farashin kujerrar aikin Hajjin bana 2023 inda ta tasarwa miliyan N3m amma a wasu jihohin an samu kari.
An samu asarar rayuka yayin da mutane da dama suka samu raunika a wani mummunan haɗarin mota da ya ritsa da Alhazai masu gudanar da aikin Umrah a Saudiyya.
Kasar Saudiyya ta bayyana daukar mataki kan masu zuwa ziyarar ibada kasar amma su bige da daukar hotuna a madadin yin abin da ya kawo su na ibada don ALlah.
Kasar Saudiyya ta bayyana adadin mutanen da ta amince su ziyarci kasar don yin aikin hajjin badi daga Najeriya. An fadi yadda lamarin zai kasance a shekarar.
An dawowa da Nigeria kudin ciyar da alhazai da aka gazar da ciyar dasu a kakar aikin hajin bana a nigeria, kamar yadda shugaban hukumar aikin hajjin ya sanar
Kungiyar kiristoci ta Najeriya ta bayyana zargin cewa, hukumar alhazai ta kasa tsagin kiristoci ya cinye kudaden wasu alhazai da suka biya don zuwa Rome bana.
Bayan tasowar jirgin da ya ɗebo sawun ƙarshe na mahajjatan Najeriya, hukumar NAHCON ta gode wa Allah bisa nasarar da ya bata na kammala ayyukan Hajjin 2022.
Daya daga cikin masu jigilar maniyyata aikin Hajji na shekarar 2022, Max Air, ya ce zai fara jigilar maniyyata daga kasar Saudiyya zuwa Najeriya a ranar Asabar.
Hajjin Bana
Samu kari