Gwamnan Jihar Katsina
A Osun yaron Marigayi Isiaka Adeleke ya na cikin wadanda Gwamna ya ba mukami bayan shi kan shi. Akwai surukar Gwamnan da ta shiga Kwamishinonin da aka nada.
Tsohon shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya ki ziyarar ta'aziyya har gidan fitaccen ɗan kasuwan nan, Ɗahiru Mangal kan rasuwar matarsa, Hajiya Aisha Mangal.
Gwamnan Katsina ya dauko matashi, Abdulrahim M. Ma’aji da ya yi karatu a Sudan domin ya zama Likitansa. An kafa jami’ar da ya yi karatu da Ibn Sina ne a 2000.
Majalisar Dokokin jihar Katsina ta bayyana sunayen mutane 20 da gwamnan jihar, Dikko Umar Radda ya aiko ma ta a matsayin wadanda yake so ya nada kwamishinoni.
Muhammadu Buhari yana cikin masu halartar taron Gidauniyar jihar Katsina na shekarar nan. Tun da Buhari ya mika mulki, wannan ne karon farko da zai je wani taro
Mai girma gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Raɗda ya karbi bakuncin tsohon gwamnan jihar, Ibrahim Shehu Shema a gidan gwamnati da ke cikin birnin Katsina.
A daren ranar Lahadi, Babagana Umara Zulum ya kai ziyara zuwa asibitin gwamnatin Gwoza a lokacin da mutane ke barci, ya iske wurin babu wutar lantarki a lokacin
Gwamnatin Benuwai ta kafa kwamiti na musamman da zai binciko kayan da aka sace. Kwamitin da Gwamna ya ba aiki sun yi gaba da motocin Ortom kwanaki da barin ofis
Gwamnatin jihar Katsina karkashin Malam Dikko Umaru Radda ta ce ba bu abin tsoro ko karaya dangane da jarabawar gwajin da zata shirya wa malaman S-power 7,000.
Gwamnan Jihar Katsina
Samu kari