Gwamnan Jihar Katsina
Zababben Gwamnan Katsina, Dikko Umaru-Radda ya na zargin an yi amfani da addini da kabilaci a zaben shugaban kasa, ya ce jama’a ba su damu da babban zabe ba.
Ibrahim Shehu Shema wanda bai taba barin Jam’iyyar PDP ba, yana tunanin sauya-sheka. Shema ya soki canza shugabannin PDP na Katsina da dakatar da su da aka yi.
Wani mummunan hatsarin mota da ya cika da ayarin Gwamna Aminu Masari na jihar Katsina ya yi sanadiyar rasa rayukan mutum uku a ranar jajiberin zaben gwamna.
Za a ji a wasikar da Gwamnan Bauchi ya aika ga Shugaban kasa, ya nemi a cafke ‘Dan takaran APC ganin APC ta jawo rikici akwai Akuyam, Misau, Akuyam da Alkaleri
Sani Liti wanda shi ne Shugaban Jam’iyyar NNPP na Katsina ya fayyace dalilin bin APC. Liti ya ce ba su sauya-sheka ba, a zaben Gwamnan ne kurum suke tare da APC
Za a ji inda ‘Yan takara suka kai kudin kamfe a jihar Katsina bayan Lawal Uli sun yi karar Sanata Lado Danmarke, Aminu Ahmed Yar’dua, da Mustapha Inuwa a Kotu.
Gwamnan jihar Katsina, Alhaji Aminu Bello Masari, ya sake korar wani babban ƙusa a gwamnatin sa. Gwamnan ya kori mutum biyar tun bayan shan kashin APC a jihar.
Gwamna Aminu Bello Masari ya amince da a chanza ma kwamishinoni guda biyu ma'aikatu, ya naɗa sabon Kwamishina tare da korar shugaban hukumar bada agajin gaggawa
APC tayi nasara a zaben 'Yan majalisa a Katsina, PDP ta rasa duka Sanatoci 3 na jihar. Kanal Abdulaziz Yar’adua mai ritaya zai zama ‘Dan majalisar dattawa.
Gwamnan Jihar Katsina
Samu kari