Gwamnan Jihar Katsina Aminu Bello Masari
EFCC: Yau za a gurfanar da Tsohon Gwamnan Katsina, Shema
EFCC za ta gurfanar da Tsohon Gwamnan Jihar Katsina, Barista Ibrahim S Shema a gaban Babban Kotun Jihar da ke cikin Garin Katsina a yau dinnan bisa wasu zargi
Bita-da-kulli ne kawai akeyi mani amma muje zuwa inji tsohon Gwamna Shema
Tsohon Gwamna Shema na jihar Katsina ya bayyana wanda gwamnan jihar Katsina Aminu Bello Masari yana da ilmi game da zargin rashawa da shi.
Gwamnan Jihar Katsina Aminu Bello Masari
Samu kari