Guaranty Trust Bank - Gtbank
Za a ji yadda Bankuna ke cin ribar N50 cikin sauki a kowace Dalar Amurka. Union Bank kadai aka samu sun saida N412/$ a wannan lokaci da aka tattara rahoton.
Mun tattaro kerin kasashe masu yawan karbo aron kudi daga ketare, Najeriya na gaba-gaba. Bashin da Gwamnatin Muhammadu Buhari ke ci yana ta taruwa a kan kasar.
A 2021, bankuna da dama sun taka rawar gani wajen jawo riba mai tsoka, yayin da wasu da dama suka tafka asara kamar NGX ya fitar da rahoton karshen shekara.
Kotu a babban birnin tarayya ta yanke hukuncin kwace kadarorin wani sanata bisa bashin da ake binsa kuma yaki ya biya duk da tuni da aka yi masa sau da yawa.
Gwamnatin jihar Kano ta garkame bankin GT saboda kin biyan haraji ga jihar ta Kano. Jihar Kano ta bukaci wasu takardu da kuma kudin haraji da bankin ya ki biya.
Kwamiti ya binciko wani na hannun-daman Ibrahim Magu da ya shaki miliyoyin kudi. Amma dai Mista Adam Nuru, shugaban Bankin ya ce kuskure aka yi wajen aika kudin
Yau kurum aka wayi gari da jin cewa wasu Bankunan Najeriya sun ci damarar sallamar Ma’aikata fiye da 1000. NUBIFIE ta ce za a ja daga da a kan shirin korar Ma’aikatan dare daya babu kudin sallama.
Babban bankin CBN sun kawo sabon tsarin karbar kudi daga masu adana manyan kudi inda za a rika karbar kashi 2% zuwa 5% idan aka yi babban ajiya. Kuma masu cirr kudi daga banki za su rika biyan wani kason.
A kwanakin nan ne Atiku ya zargi iyalin shugaban kasar da sayen hannun jari a wannan banki tare da kuma mallakar kaso mai tsoka a kamfanin Etisalat sai dai kamfanin yace Shugaba Buhari bai da hannun jari a bankin Keystone.
Guaranty Trust Bank - Gtbank
Samu kari