Jihar Gombe
Daya daga cikin daliban da gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni ya dauki nauyin karatunsu ya kwanta dama a kasar Indiya, inda ya ke karatun. Dalibin, Galadima Bula
Jami'an yan sanda a jihar Gombe sun kama wani Halilu Aliyu, mai adaidaita sahu, saboda yin karyar cewa an yi garkuwa da shi saboda bashin N250,000 da ake binsa,
Gwamnati ta kaddamar manhajar hada-hadar kudi ta yanar gizo wato eNaira, kuma zuwa yanzu dai manhajar ta fara samun karɓuwa a wasu yankunan kasar nan, musanman.
Gwamnatin jihar Gombe ta yi sabbin nade-nade, inda ta nada sabon babban alkalin jihar da kuma wasu hadiman gwamna har mutum hudu. Gwamna ya yi bayani a taron.
Alkalin wata Kotun Majistare da ke jihar Gombe ya bayar da belin sabon hadimin Sanata Muhammad Danjuma Goje a ranar Litinin. Yayari ya na hannun ‘yan sanda tun
Wani mutum ya rasa ransa yayin kokarin satar wayoyin transifoma da sanyin safiyar Alhamis a Labour Quarters da ke garin Tunfure a karamar hukumar Akko cikin jih
Gwamna Muhammadu Inuwa Yahaya na Jihar Gombe ya jaddada muhimmancin tallafawa matan da suka rasa mazajensu suka rasu da iyalan jami'an tsaro suka mutu bakin.
Jam'iyyar APC mai mulki reshen jihar Gombe ta bayyana abinda yasa ta nemi jami'an hukumar yan sanda su yi ram da hadimin sanata Danjuma Goje na jihar Gombe.
Wata kotu a jihar Gombe ta daure wan hadimin Sanata Danjuma Goje saboda yin wani rubutun da bai dace ba a Facebook. An ki ba da belinsa har sai an sake zaman
Jihar Gombe
Samu kari