Jihar Gombe
Bayan cire tallafi da Shugaba Bola Tinubu ya yi a watan Mayu, man fetur ya yi karanci a kasar kafin daga bisani ya yi tsada yadda 'yan kasar ba sa iya siya.
Sarkin Gombe, Alhaji Abubakar Shehu Abubakar, ya nada Alhaji Ahmad Abubakar Walama a matsayin sabon Sarkin Malaman Gombe’ kuma daya daga cikin masu nada sarki.
Gwamna Muhammadu Inuwa Yahaya, na jihar Gombe ya rantsar da Farfesa Ibrahim Abubakar Njodi a matsayin babban sakataren gwamnatin jihar (SSG) a karo na biyu.
An bayyana sunayen Godswill Akpabio, Aminu Tambuwal, Alu da wasu sanatoci guda 10 da har yanzu ke karbar kudin fansho matsayin tsoffin gwamnoni daga jihohinsu.
Tun bayan cire tallafin man fetur da Bola Ahmed Tinubu ya yi a Najeriya, mutane ke shan fama da wahalhalu yayin da masu gidan mai suka koka kan nasu matsalolin.
Gwamnan jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya ya karawa ma’aikatan jihar kwanakin hutun babbar Sallah kan wanda FG ta bayar zuwa ranar Juma'a, 30 ga watan Yuni.
Iyayen wata matashiya mai suna Aishatu Dauda sun mika ta ga jami'an 'yan sanda bisa zargin jefar da 'yarta da ta a farkon watan Yuni da muke ciki a jihar Gombe.
Farfesa Isa Pantami ya samu lambar yabo daga gidan talabijin ta Qausain bisa kokarinsa na kawo abubuwan ci gaba a bangaren sadarwa d tattalin arziki na zamani.
Dubun wasu matasa da suka kware a satar awaki a cikin Gombe ta cika bayan da jami'an 'yan sanda da ke aiki bisa wasu bayanai na sirri suka yi nasarar dafesu.
Jihar Gombe
Samu kari