Wahalar man fetur a Najeriya
Gwamnatin Muhammadu Buhari tana kokarin ganin ana tace gangunan danyen mai a Najeriya a maimakon a kai ketare, Minista yace an dauki matakin kawo gyara a yau.
An kafa kwamiti a majalisar dattawa da zai yi bincike a kan satar danyen man fetur a Najeriya. Shugaban kwamitin, Sanata Bassey Akpan ya zanta da ‘yan jarida.
Domin magancewa da samar da mafita ga matsalolin da suka shafi sauyin yanayi, gwamnatin tarayya ta yanke shawarar haramta amfani kananzir nan da shekarar 2030.
A watan Maris, Najeriya ta fuskanci wani mummunan yanayi na karancin man fetur tun bayan da kasar ta shigo da wani nau'in mai gurbatattce, rikici ya samu...
‘Yan Independent Petroleum Marketers Association of Nigeria sun fara yajin-aiki, suna bin Nigerian Midstream and Downstream Petroleum Regulatory Authority bashi
Za a ji cewa bincike ya nuna akwai hannun jami’an tsaro da manyan gwamnati a satar man da ake yawan yi a yankin Neja-Delta, har yau an gagara yin ram da su.
Za a ji Gwamnatin Buhari Ta Fadi Dalilin Ba Tsohon Tsageran Neja-Delta Kwangilar Tsaron Mai. Najeriya ta warewa tubabban tsagera N48bn domin ya tsare butun mai.
Kamfanin Man Fetur Na Najeriya, NNPC, ta zargi jami'an gwamnati, malaman addini, hukumomin tsaro da ma wasu ma'aikatanta da hannu wurin satar danyen mai a kasar
Jaridar This Day ta ruwaito cewa, Atiku ya sha alwashin mai da kamfanin dungurungum sinsa hannun 'yan kasuwa domin dakile wasu abubuwan da ke faruwa a yanzu.
Wahalar man fetur a Najeriya
Samu kari