Wahalar man fetur a Najeriya
Bola Ahmed Tinubu ya ba NEC umarnin su kawo dabarun da za a taimaki talaka tun da man fetur ya tashi. A tsarin mulki, Kashim Shettima ya ke jagorantar majalisar
Gwamnonin Najeriya sun ziyarci Shugaba Tinubu a fadarsa da ke Abuja. Sun bayyana masa goyon bayansu kan cire tallafin man fetur da ya samu nasarar aiwatarwa.
Za a ji cewa Gwamnatin Edo ta ce a rika zuwa ofis sau 3 domin ragewa talakawa radadi. Cire tallafin fetur ya jawo za a fito da tsarin kara albashin ma’aikata.
Kungiyon kwadago na kasa, NLC da TUC sun sanar da janye yajin aiki bayan cimma wasu yarjeniyoyi guda 7 tsakaninsu da Gwamnatin Tarayya a zaman da suka yi jiya.
Femi Gbajabiamila wanda zai zama shugaban ma’aikatan fadar gwamnati ya ce an cin ma wasu matsaya a sakamakon zaman da suka yi a Aso Rock kan batun yajin-aiki.
Kungiyar 'Yan Kasuwa, TUC ta bukaci Shugaba Bola Ahmed Tinubu da ya kara mafi karancin albashi zuwa N200,000 don rage radadin cire tallafin mai da ya yi a kasar
Tun bayan cire tallafin mai shugaban kasa, Bola Tinubu ya yi, 'yan Najeriya ke fama da tsadar man fetur a fadin kasar da kuma wahalhalu da dama dalilin hakan.
Kamfanin samar da man fetur na kasa (NNPC), ya yi takaitaccen bayani kan cire tallafin man fetur da Gwamnatin Tarayya ta yi, da kuma dalilin hauhawar farshin.
Kungiyar NLC ta ‘yan kwadagon kasar nan za ta shirya yajin-aiki saboda tashin farashin man fetur. Mun kawo Kungiyoyin ma’aikata da suka yi biyayya ga 'Yan NLC.
Wahalar man fetur a Najeriya
Samu kari