Wahalar man fetur a Najeriya
Muhammadu Buhari ya fadi dalilin da ya sa shi hakura da janye tallafin fetur kafin ya bar Aso Rock. Buhari ya yabi yadda Shugaba Bola Tinubu ya fara mulkinsa.
Kungiyar masu amfani da bankuna a yanar gizo sun fitar da sabon farashin amfani da POS a jihar Lagos duba ya yanayin tattalin arziki da ake fama da shi a yanzu.
Shugaban Bola Ahmed Tinubu, ya ce da kansa ya kawo batun cire tallafin kan fetur amma waɗanda suka shirya masa jawabin ranar rantsarwa ba su sanya batun ba.
Shugaban kasa, Alhaji Bola Ahmed Tinubu, ya ce gwamnatinsa na kan duba hanyoyin da zata bullo da su da zummar rage wa yan ƙasa zafin cire tallafinan fetur.
Kungiyar Ma'aikata ta WAISER ta roki Gwamnatin Tarayya da ta kara mafi karancin albashi daga N30,000 zuwa N200,000 don rage radadin cire tallafin man fetur.
Wani dan Najeriya ya nuna janareto mai amfani da man fetur da aka sauya zuwa mai amfani da iskar gas. Ya ce yana aiki da kyau kuma cewa 3kg zai shafe awanni 12.
Shugaban Kungiyar Gamayyar 'Yan Kasuwa (TUC), Festus Osifo ya koka kan yadda 'yan siyasa ke nuna halin ko in kula yadda talaka ke ciki dalilin cire tallafin mai
Ƙingiyar manyan ƴan kasuwan man fetur ta bayyana ƙasashen nahiyar Afirka inda ake siyar da man fetur da tsada fiye da Najeriya duk da cire tallafin man fetur.
Tsohon dan majalisar wakilai daga jihar Sokoto, Mista Musa Adar, ya bayyana cewa manyan mutane tsadar man fetur ya fi shafa amma ba wai talakawan Najeriya ba.
Wahalar man fetur a Najeriya
Samu kari