Labaran kasashen waje
Babban ‘Dan Sandan Najeriya ya lashe gasa a Amurka, ya kawo tutar Judo gida. Disu Olatunji Rilwan mataimakin kwamishinan ‘yan sanda ne da zai yi ritaya a 2026.
Shugaban kasar Nijar ya karrama Aliko Dangote da wasu Gwamnonin Najeriya. Mohammed Bazoom ya kuma bada lambar yabo ga Aliko Dangote da Abdussamad Isiyaka Rabiu.
Ana auna matsayin kasashe ne ta hanyoyin da suka hada da samar da ababen more rayuwa na zamani kamar kyawawan hanyoyi, ingantacciyar wutar lantarki da sauransu.
‘Yan ta’adda na kitsa yadda za su aukawa wasu gidajen yari da ke yankin Arewacin Najeriya domin fitar da ‘yan ta’ddan da ke kurkukun Zamfara, Gusau da Katsina
Laura Nuttall, mai shekaru 22 ta kammala digiri a fannin siyasa, falsafa, da tattalin arziki ba tare da wata matsala ba ko tasgaron maki da kokarin karatu ba.
Rahoton farin ciki na duniya, bugun cibiya a Majalisar Dinkin Duniya ya bayyana kusan kasashe 150 da suka fito a jerin kasashen da ake walwala da farin ciki.
Jaridar Vanguard ta ruwaito cewa, wata daga cikin mahajjatan Najeriya mai suna Hasiya Aminu daga jihar Kaduna ta rasu jim kadan bayan kammala tsayuwar Arfah.
Wani dan bindiga ya bude wuta a yau Litinin a wani faretin bikin ranar ‘yancin kai na Amurka a jihar Illinois, inda ya kashe akalla mutane shida a yayin faretin
Sanata Ike Ekweremadu, ya bayyana a zaman Kotun Birtaniya na yau kan tuhumar da ake masa na safara da yanke sassan jikin wani mutum a kasar, an ɗage zaman.
Labaran kasashen waje
Samu kari