Gobara
'Yan sanda a Abuja sun kame wasu matasa yayin da suke kokarin sace kayayyaki a wani kantin sayayya da ya kama da wuta a yau Lahadi. Yanzu dai suna hannun yan
Wata gobara da ta auku a safiyar ranar Juma'a, 24 ga watan Disamba ta shai bututun man fetur na Hukumar Tace Man Fetur ta Najeriya, NNPC, Vangaurd ta ruwaito. J
Rahotanni daga jihar Sokoto sun bayyana cewa wata mummunar gobara da ta barke a kasuwar jigar, ta kone shagunan yan kasuwa sama da 300, Tambuwal ya jajanta.
Labarin da muke samu daga jihar Kano ya bayyana cewa, wani katafaren kamfani a jihar Kano ya kone kurmus yayin da wutar lantarki ta samu taskgaro a cikin kamfan
Yanzu muke samun labarin wata gobara da ta tashi a dakin kwanan dalibai a jami'ar taraba. An ce wata daliba 'yar aji daya ta mutu yayin da wuta ta kama dakinsu.
Yanzu muke samun labarin hadarin mota da ya faru a jihar Ogun, inda aka ruwaito cewa, wasu mutane da yawa sun mutu bayan da motar ta fadi ta fashe ta kama da wu
Mummunar gobara ta tashi a kasuwar Nyanya da ke babbar birnin tarayya, Abuja, a daren ranar yau Talata, 23 ga watan Nuwamba, da misalin karfe 8:00 na dare.
A kalla shaguna 41 ne suka kurmushe sakamakon gagagrumar gobarar da ta tashi a fitacciyar kasuwar Kurmi ta jihar Knao a ranar Litinin,hukumar kashe gobara tace.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya aikawa Shugaba Muhammad Bazoum na Nijar sakon ta'aziyya bisa gobarar da tayi sanadin mutuwar daliban makaranta yara guda 25.
Gobara
Samu kari