Gobara
Gobara ta tashi da gidan shahararren malamin addinin musulunci mazaunin Kaduna, Sheikh Ahmad Gumi a yau Asabar. Rahoton da Vanguard ta wallafa ya ce ana can ana
Labarin da muke samu ya bayyana cewa, wata mummunar gobara ta tashi a wani kamfanin man fetur da iskar gas. Lamarin ya faru ne a wani yankin Neja Delta a Kudu.
Gobara ta lashe gonar lambun tsohon shugaban kasan Najeriya, Olusegun Obasanjo a Howe da ke Karamar Hukumar Gwer a jihar Benue a cikin ranakun karshen mako.
Wata gobara ta kame gidan mai a jihar Abia, wani da aka ce mallakin wani daga cikin ministocin Buhari ne. An ce gobarar ta kama ne yayin da ake sauke man fetur.
Rahoton da muka samu daga babban birnin jihar Abia ya bayyana ceqa wata Tankar dakon maɓ fetur ta fashe ta kama da wuta a tsakiyar gidan mai dake hanyar Aba.
Wata tankar dakon man fetur ta fashe a jihar Anambra kan hanyar da aka san tana tara mutane sosai, yanzu haka jami'an kashe gobara na kokarin kashe wutar .
Mummunar gobarar sassafe ta lakume kayayyaki musamman na masarufi na miliyoyin naira a babbar kasuwar Mokwa da ke hedkwatar karamar hukumar Mokwa ta jihar Neja.
Wata gagarumar gobara ta tashi a sansanin 'yan gudun hijira da ke Gamboru Ngala a jihar Borno, lamarin da yasa daruruwan 'yan gudun hijiran suka rasa matsuguni.
Labarin da ke iso mu ya bayyana cewa, wata mummunar gobara ta kama wani gidan mai a wani yankin jihar Oyo. An ga jami'ai na kokarin kashe mummunar gobarar.
Gobara
Samu kari