Yaki da ta'addanci a Najeriya
Hedkwatar tsaron Najeriya ta bayyana hotuna da sunayen mutanen da take nema ruwa a jallo bisa zargin ta'addanci da sauran miyagun laifuka a Najeriya.
Gwamnoni 16 daga cikin 36 sun marawa yunkurin kafa ƴan sandan jihohi baya da nufin kawo ƙarshen matsalar tsaron da taƙi ci ta ƙi cinyewa a ƙasar nan.
Rahotanni sun nuna cewa magajin gari da wasu mutane 20 sun ru yayin da ƴan bindiga suka kai farmaki wani kauyen karamar hukumar Rafi ta jihar Neja.
Gwamnatin tarayya ta fitar da cikakken jerin sunayen mutane da kamfanonin da take zargin suna taimakawa ƴan ta'adda a Najeriya, ciki har da Tukur Mamu.
Rundunar sojojin Najeriya ta bayyana cewa dakarunta sun yi nasarar kashe wani ɗan bindiga mai haɗari da ke sajewa a a matsayin ɗan sanda a jihar Sakkwato.
Wasu tsagerun ƴan bindiga sun tare motar hukumar sufurin jihar Katsina, sun yi awon gaba da gomman fasinjoji a yankin ƙaramar hukumar Kankara ranar Alhamis.
Sanannen malamin addinin musulunci, Sheikh Ahmad Abubakar Mahmud Gumi, ya yi magana kan zargin daukar nauyin ta'addanci da ake yi wa Malam Tukur Mamu.
Yayin da ake fama da m,atsalolin tsaro da matsion tallalin arziki a Najeriya, Sanata Kabiru Marafa ya ce addu'o'i da hadin kan 'yan kasar ne kadai mafita.
Wasu tsagerun ƴan bindiga sun yi ajalin manoma biyu yayin da suka kai farmaki ƙauyen Opini a karamar hukumar Otukpo ta jihar Benuwai, sun bar wasu a kwance.
Yaki da ta'addanci a Najeriya
Samu kari