Femi Gbajabiamila
Za a ji labari duk da korafin mutane, Gwamnatin Tarayya ta dage a kan cewa sai an kashe makudan Biliyoyi domin a gyara ginin ‘YanMajalisar Najeriya a 2022.
Za a ji matakai 10 da ‘Yan Majalisa za su bi kafin su iya tunbuke Shugaban kasa. Da zarar an yi nasarar sauke shugaban kasa, babu wanda ya isa ya dawo da shi.
Kakakin Majalisar Wakilai ta Najeriya, Femi Gbajabiamila, a halin yanzu yana karatun wani kwas a Makarantar Ilimin Koyon Aikin Gwamnati ta John F Kennedy da ke
An gabatar da kudiri a zauren majalisa a kan badakalar tallafin man fetur. Hon. Sergius Ose Ogun yana zargin NNPC ta wawuri abin da ya haura Naira tiriliyan 2.
Bola Ahmed Tinubu ya halarci bikin taya Femi Gbajabiamila murnar cika 60, Shugaban Majalisa ya yi alkwarin zabawa Tinubu mataimakin da zai ji dadin aiki da shi.
Rundunar yan sanda a ranar Litinin, 20 ga watan Yuni, sun gurfanar da Suleiman Gbajabiamila mai shekaru 62 a gaban babbar kotun majistare ta 1, Yaba Lagas.
Femi Gbajabiamila, kakakin majalisar wakilai, ya ce sabon kudirin gyaran dokokin zaben za a gabatar da shi a zauren majalisa nan da ranar Larabar nan zuwa.
Kakakin majalisar wakilai, Femi Gbajabiamila, ya karanta wasikar kin aminta da kudirin gyaran dokar zabe da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya aike wa majalisar.
A yayin da Shugaba Muhammadu Buhari ke cika shekaru 79 da haihuwa, Kakakin Majalisar Wakilai, Femi Gbajabiamila, ya ce 'yan Najeriya na alfahari da Buhari bisa
Femi Gbajabiamila
Samu kari