Femi Gbajabiamila
Kungiyar SERAP tana so a hana Shugaban kasa Buhari saida kadarorin Najeriya. Kungiyar za ta sa kafar wando daya da Gwamnati a kan bashi da saida kadarori.
Alkali ya soki hukuncin da aka zartar a shari’ar zaben Majalisar Bayelsa da Seriake Dickson. Har yanzu ba a kammala shari’ar zaben kujerar Sanatan a Kotu ba.
Kakakin majalisar wakilai, Femi Gbajabiamila ya mika sakon ta’aziyya ga ahlin gidan Sheikh Ahmed Lemu da na Musa Sale Kwankwaso a kan babban rashi da suka yi.
Hon. Chinda Kinsley ya ce PDP ta na shawo kan ‘Yan Majalisa su fara maganar tsige Shugaban kasa don haka ba zai nemi afuwar kowa saboda ya yi wannan kira ba.
Idan aka yi sake za a kai Gwamnati kotu a kan nadin Effiong Okon Akwa, a hukumar NDDC. Timi Frank da ‘Yan adawa a Majalisa duk sun soki nadin Shugaban riko.
Za ku ji cewa a karshe PDP ta kai karar Yakubu Dogara saboda ya sauya-sheka. Lauyan PDP ya roki Kotu ta sa kujerar ‘Dan Majalisa a kasuwa, a sake wani zabe.
Majalisar wakilai ta tarayya ta ce gayyatar da tai wa shugaban kasa Muhammadu Buhari ba wai ta shirya hakan saboda yi masa ba’a akan lamarin rashin tsaro bane.
A jiya ne aka shawo kan Muhammadu Buhari ya yi watsi da gayyatar Majalisa. Domin ana ganin cewa za ayi amfani da wannan dama ne a ci mutuncin shugaban kasar.
Hon. Zainab Gimba ta ce babu adalci a kason da gwamnatin tarayya ta yi. Ta ce N45bn da aka yi kasafi domin gina abubuwan more rayuwa a yankinsu ya yi kadan.
Femi Gbajabiamila
Samu kari