Gwamnatin tarayyar Najeriya
NAFDAC ta lalata kayan Naira biliyan 120, ta gargadi jama’a kan amfani da abinci da magunguna marasa rajista, ta kuma rufe shaguna 150 saboda jabun kayayyaki.
Tun daga rugujewar tushen wutar lantarki na kasa har zuwa rikicin sarautar birnin Kano, Legit.ng Hausa ta yi tsokaci ne kan abubuwa 10 da suka mamaye shekarar 2024.
Farashin man fetur ya fara sauka a Najeriya bayan matatar Ɗangote ta rage kuɗin lita ga ƴan kasuwa a makon da ya wuce, mun tattaro maku dalilai guda huɗu.
Hukumar kula da harkokin zirga-zirgar jiragen sama a Najeriya watau NCAA ta nuna damuwa kan ƙaruwar samun tsaikon tashin jiragen sama da sokewa a kasar nan.
Ministan yada labarai da wayar da kan al'umma, Mohammed Idris ya ce ya samar da guraben ayyukan gwamnatin tarayya 30 ga 'yan asalin jihar Neja da dama.
Babban malamin cocin nan a Sakkwato, Bishof Matsew Kukah ya bayyana cewa gwamnati ce silar abubuwan da suka faru a wurin rabon abinci a Abuja, Anambra.
Sanata Oluremi Tinubu, uwar gidar shugaban Najeriya ta bukaci ƴan Najeriya su nunawa juna kauna, tausayi, ta ce ranakun farik ciki da jim daɗi na nan tafe.
Tinubu ya yi nade naden mukamai amma daga bisani ya soke su, wanda ya janyo ce-ce-ku-ce a cikin al'umma. Legit ta jero mutum 10 da irin hakan ta faru da su.
Jigon APC, Jesutega Onokpasa, ya bayyana cewa babu shakka gwamnatin tarayya karkashin Bola Ahmed Tinubu ta gaza wajen samar da wadataccen abinci.
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari