Gwamnatin tarayyar Najeriya
Shugaban Najeriya, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya sallami dukkan shugabannin hukumomin tsaro da IGP na ƙasa daga aiki, ya kuma ƙara wa Malam Nuhu Ribado matsayi.
Gwamnatin tarayyan Najeriya karkashin shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya koma teburin tattaunawa da ƙungiyoyin kwadugo kan batun cire tallafin man fetur.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu zai kai ziyarar farko zuwa kasar Faransa, wannan shi ne karon farko da shugaban zai fita waje tun bayan rantsar da shi a watan Mayu.
Daga farko watan Yulin 2023, kudin wuta zai iya kara tsada a Najeriya saboda babban bankin kasa ya cire sabani a kasuwar canji, hakan zai jawo karin wahala.
Sarkin Musulmin Najeriya ya sanar da ranar Laraba, 28 ga watan Yuni a matsayin ranar babbar sallar shekarar 2023. Hakan na nuni da cewa za a samu hutun kwanaki.
Shugaban Hukumar EFCC da aka dakatar a makon da ta gabata, Abdulrasheed Bawa ya bayyana cewa masu laifi ne kadai ke tsoron amsa gayyatar hukumar idan an kira su
Rahotanni sun tabbatar da Shugaba Tinubu zai kammala haɗa sunayen ministocinsa a wata mai zuwa, domin miƙa majalisar dattawa ta tantancesu su fara aikinsu.
Farfesa Isa Pantami ya samu lambar yabo daga gidan talabijin ta Qausain bisa kokarinsa na kawo abubuwan ci gaba a bangaren sadarwa d tattalin arziki na zamani.
Hukumar DSS ta bankado wani shirin ƙulla-ƙulla da ake shiryawa kan gwamnatin tarayya da hukumar saboda cafke dakataccen gwamnan babban bankin Najeriya, Emefiele
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari